Skip to content
Lyric
Dive
Public playlists
My playlists
Search
Sign in
Laylatul Qadr
Malam6ix
Popularity ยท Low
+
๐ณ๐ฌ Hausa ยท Original
0
0
YouTube
Searching YouTube...
Lyrics
Original
Translation
Bilingual
Malam6ix
Maryam A sadik
Ma! ma Mad oh!
Ina son ki Don Allah Kar ki musawa
A Lailatul kadari na, Ke zana Roka
Ina son ka don Allah kar Kai musawa
A Lailatul kadari na, kai zana roka
Ina son ki Don Allah Kar ki musawa
A Lailatul kadari na, Ke zana Roka
Ina son ka don Allah kar Kai musawa
A Lailatul kadari na, kai zana roka
Mhn Soyayya soyayya ce
Taki daban na banbance
Tun yarinta na makance
Bana ji na kurmance
Tuntuni Kai ne zabi na
Ka cancanci tukuici na
Ungo guri zo nan zauna
Ga ajiya dau ruhina
Kalma ta Ratsa ni
Harufan so sun huda ni
Ko zargi zai daure ni
Kyan Hali sai ya kwance ni
Son ka kake dada rurawa
Jini yake dada ratsawa
Kwakwalwa tai ganewa
Zuciya tai sabawa
Ina son ki Don Allah Kar ki musawa
A Lailatul kadari na, Ke zana Roka
Laylatul kadari na
Laylatul kadari na
Laylatul kadari na
Laylatul kadari na
Ba dama incanza ka
Da amana soyayyar ka
Inuwa ta inuwar ka
Ya zan yarda a kwace ka
Wai nayi hauka ake cewa
Nace Fade ma batawa
Kan ki na gama zarewa
Kuma ba ranar dawowa
Dadi soyayyar ka
Na sha ta kai mun ka
Ba sauki samun ka
Na gane muhimmancin ka
Allah yai mun kyauta
Dole na kare mutuncin ta
Yanci na na kwata
Na karbo soyayya ta
Ina son ka don Allah kar Kai musawa
A Lailatul kadari na, kai zana roka
Ina son ki Don Allah Kar ki musawa
A Lailatul kadari na, Ke zana Roka
Laylatul kadari na
Laylatul kadari na
Laylatul kadari na
Laylatul kadari na
Laylatul kadari na
Kai zana Roka
Laylatul kadari na
Ke zana Roka
Dadi soyayyar ka
Na sha ta kai mun ka
Ba sauki samun ka
Na gane muhimmancin ka
Allah yai mun kyauta
Dole na kare mutuncin ta
Yanci na na kwata
Na karbo soyayya ta
PROMIX
ย