Skip to content
Lyric
Dive
Public playlists
My playlists
Search
Sign in
Zabina
Hairat Abdullahi
Popularity ยท Low
+
๐ณ๐ฌ Hausa ยท Original
0
0
YouTube
Searching YouTube...
Lyrics
Original
Translation
Bilingual
(Prince Production)
Soyayya, tambari kine sa kuka (Ay-yeah-yeah-yeah)
Soyayya, ke kike saka ayi hauka (Ay-yeah-yeah-yeah)
Soyayya, kin saka ana yin yanka
Soyayya (Haka)
Harda da rayuka kin dauka
Ki tafi dani daidai
Kada ki sakan kuka
Bani iya jurewa
Don zan iya yin hauka
Na hadu da zabi na
Mai kauna ta
Sannu dan albarka
Ilimi mai natsuwa
Kuma ga wanka
Nayi sa'ar gaye
Kai ne ga ka nan
Baya kula yan kwalta masu yawon titi
Masoyi na
Baya kula zawarawa masu tashin liki
Kaine nake fata
Ya kware da wankan shakwara harma janfai
Wai mai nake nema?
Kuma ga ilimin boko harma addini
ย
Dauka da zuciya ta
Na baka rayuwa ta
Girman kane ka huta
Cikin ta babu kazanta
Mata suna ta bin ka
Nace dasu su huta
Allah yayi maka gata
Ba wacce zata bika
Sai ni gwanar ka
Nice kalar ka
Ya zana daina son ka?
Kayi mini abinda
Ba wanda yayi shi
Yadda ta zam alaka
Idan ya fito yan mata
Karda kuma kalle shi
Gare ku yayyo rata
Kuma shi ya fada mini sai shi
Nima hakan na furta
Lallai bakwa bina bashi
Tauraro na dan gata
Wacce tayi shish-shigi aiko tana da aiki
Gashi nan
Baya kula yan kwalta masu yawon titi
Masoyi na
Baya kula zawarawa masu tashin liki
Kaine nake fata
Ya kware da wankan shakwara harma janfai
Wai mai nake nema?
Kuma ga ilimin boko harma addini
Shine gashi nan
Baya kula yan kwalta masu yawon titi
Masoyi na
Baya kula zawarawa masu tashin liki
Kaine nake fata
Ya kware da wankan shakwara harma janfai
Wai mai nake nema?
Kuma ga ilimin boko harma addini
ย
(It's Prince on the mix)
ย