Skip to content
Lyric
Dive
Public playlists
My playlists
Search
Sign in
Kina Burgeni Balaraba
Maishadda Global Resources
Popularity ยท Low
+
๐ณ๐ฌ Hausa ยท Original
0
0
YouTube
Searching YouTube...
Lyrics
Original
Translation
Bilingual
Su, Sultan with the beat baby
Kana burge ni, kana burge ni, kana burge ni, Balaraba
Kana burge ni, kana burge ni, kana burge ni, Balaraba
Kina burge ni ina burge ki kina maida ni wani
Wani dan yaro nagano sai naji ma kunya dana leko, ah
Soyayya na biyo sai naga na kare a tunkunya, ah
Labari na jiyo nazo ne zan tintibi baya
Komai yardane ni na yarje karki yi baya
Jirgin soyayya ya tadan sai na rike baya, ah
Kauna mai kishiri komai zance zaifi na baya, ah
So dangin madara inka sha saika tafi kaima
Nina zabeka bana so ma in kalli kowa
Da soyayyarki nazo
Da soyayyarki nazo duniya a tarihi na jiyo
Idan kin gamsu ki juya na baki alkairi na riko
Soyayya dangin madara mai jefa mu ruwa
Soyayya launinta fara mai kama mu kuma
Tana cizamu tana konamu muna daukanta kuma
Wani zarge ne ya fito ya daure ruhinki ta baya
Bege ne na riko na tuna alkairinki na baya (ah)
Kwando ni na riko na shake gefensa da kaya
Nauyin soyayya ya danen gefe ta haguna
Tsuntsun soyayya ya taso kan kanki ya sauko
Babban sakona ai dama chan gunki na aiko
Na dauki tawada na zana kuma na cika bango
Ni na zabeki bana so ma in kalli mata
Da soyayyarka nazo
Da soyayyarka nazo duniya a labari nagano
Idan ka gamsu ka juya na baka alkairi na riko
Soyayya dangin madara mai jefa mu ruwa
Soyayya launinta fara mai kama mu kuma
Tana cizamu tana konamu muna daukanta kuma
ย
Da ance in barka sai inji kamar an min mutuwa
Kamar yaron da ake shayarwa sanan an dauki uwa
Da kace in bika sai inji kamar na gamsu kuma
Kallaman soyayya daukar su ashe sai mai nutsuwa
Ina so inji anata yabaka ana maida ka wani
Ina so inji ance mun shaku kamar hanta da jini
Koyaushe na tinaka agunku kamar na zautu fa ni
Kana burgeni kana soye ni kana turani ciki
Da soyayyarki nazo
Da soyayyarki nazo duniya a tarihi na jiyo
Idan kin gamsu ki juya na baki alkairi na riko
ย