Skip to content
Lyric
Dive
Public playlists
My playlists
Search
Sign in
Dawo Dawo
Danmusa New Prince
Popularity ยท Low
+
๐ณ๐ฌ Hausa ยท Original
0
0
YouTube
Searching YouTube...
Lyrics
Original
Translation
Bilingual
Dan Musa yazo da waka
ย
Gamshin ki daban da fure da turare ma
Wai dan nace haka wasu suke gulma
Ni abinda nake ji ya bugi kirji na
Kinga yasa har na ruda kalamai na
Ohh-hh-hh-hh-ah
Dubi masoyinki
Kar wata tai miki sanfoti
Karki tsaya forming
A maida ki cikon benci
In kika mun birki toh kin dakula lissafi
In fa na sameki na cika karshen labarin kauna
Dawo-dawo-dawo-dawo-dawo-dawo
Dawo-dawo-dawo-dawo-dawo Laila
Dawo-dawo-dawo-dawo-dawo-dawo
Dawo-dawo-dawo-dawo-dawo Laila
ย
In har kika barni kwarai zanai kewa (kewa kewa)
Kuma za'ai mun dariya a makotana (makotana makotana)
Tun yanzu sunatai mun gugar zana (gugar zana gugar zana)
Don sun san in bake zanai gawa
Toh karki tafi
In kin damu dani
An sani dake
Kina da yawwan uzuri
Na damu dake
Kema ki damu dani
Koh mai ilimi
So na mai darasi
Dawo-dawo-dawo-dawo-dawo-dawo
Dawo-dawo-dawo-dawo-dawo Laila
Dawo-dawo-dawo-dawo-dawo-dawo
Dawo-dawo-dawo-dawo-dawo Laila
ย