Skip to content

Wakar Ibb Badama Ida

Nazir M. Ahmad
Popularity ยท Low

YouTube

Searching YouTube...

Lyrics

Ambassadar Halima Sulaiman uwa na ina, wanga sakon ki neh Ya zagaya ko ina, Atiku zabin mu ne mai sharai kukan mu neh 2023, shi yake kan gaba Nigeria mun hadu (Atiku zabin mu neh) Kudun Arewa yau PDP take kan gaban Nigeria mun hadu (Atiku zabin mu neh) Kudun Arewa yau PDP take kan gaban Mu chanja chanji (eh mu chanja chanjin tsiya) Mu sake tsari, (ga ra da ja, fara koriya) Ahh 'a busa tashi (dan tal yayi karsisiya) Wai ina dalili (kasar mu ace muna shan wuya) Mu basu kati (gara mu kori yan tsin-tsiya) Muna da partyn mu PDP mu kauche tsiya 'A chanja chanji (eh 'a chanja chanjin tsiya) Mu sake tsari, (ga ra da ja, fara koriya) Ahh 'a busa tashi (item yayi karsisiya) Wai ina dalili (kasar mu ace muna shan wuya) Mu basu kati (gara mu kori yan tsin-tsiya) Muna da partyn mu PDP mu kauche tsiya Dafaru Allah gwani 'a gurim shi zan durkusa, (Atiku zabin mu neh) Wahabu sarkin da ya wuce dukkanin mai isa, (Atiku zabin mu neh) Ka taimaki mu, mu dau sako mu dan kar-kasa, (mu dauki lema muje) Kasarmu an takuramana ba batun chigaba, (Nigeria mun hadu) Atiku zabin mu ne, (Kudun, Arewa yau PDP take kan gaba) Ka kara tsira ga annabi daha bar bafa, (Atiku zabin mu neh) Saboda shi ne abun bayin ka, ka tallafa, (Atiku zabin mu neh) Ka sanya ahalai, sahabbah dan su zam wallafa, (mu dauki lema muje) Kasanya zaki Atiku ma so kasa tai gaba, (Nigeria mun hadu) Atiku zabin mu ne, (Kudun, Arewa yau PDP take kan gaba) Muna da partyn mu PDP gidan arziki, (Atiku zabin mu neh) Mu Atiku zamuyi da ya chi tallaka zayai biki, (Atiku zabin mu neh) Muna da power da karfin rabbana maliki, (Mu dauki lema muje) Mu kara himma furiska bazai ga wallan mu bah 'A chanja chanji (Eh mu chanja chanjin tsiya) Mu sake tsari, (ga ra da ja, fara koriya) 'A busa tashi (item yayi karsisiya) Wai ina dalili (kasar mu ace muna shan wuya) Mu basu kati (gara mu kori yan tsin-tsiya) Muna da partyn mu PDP mu kauche tsiya Daga mu da dauka jira kuga za 'a zo zahiri, (Atiku zabin mu neh) 'A gane bawa 'a san bako 'a san dan gari, (Atiku zabin mu neh) Atiku shi neh muke magana akan mumbari, (Mu dauki lema muje) Kama da wane ashe bazata zam wane bah, (Nigeria mun hadu) Atiku zabin mu ne, (Kudun, Arewa yau PDP take kan gaba) Ku bani amsa "Mutum nagani da bakin kare", (Atiku zabin mu neh) Ana jawabi yana tsakiyar su ya takure, (Atiku zabin mu neh) Yana ta gori ina ilimi ga mai jan zarai, (Mu dauki lema muje) Biri da canvas bazai iya jefa kwallon mu bag, (Nigeria mun hadu) Atiku zabin mu ne, (Kudun, Arewa yau PDP take kan gaba) "Yana da ciwo" Muna magana sukan karyata, (Atiku zabin mu neh) 'A sauka jamus akwai likitan sa ya tabbata, (Atiku zabin mu neh) Kasan da roba saman maganar sa bata fita, (Mu dauki lema muje) Yana ta kyarma idan ya tsaya yan fargaba 'A chanja chanji (Eh mu chanja chanjin tsiya) Mu sake tsari, (ga ra da ja, fara koriya) 'A busa tashi (item yayi karsisiya) Wai ina dalili (kasar mu ace muna shan wuya) Mu basu kati (gara mu kori yan tsin-tsiya) Muna da partyn mu PDP mu kauche tsiya Muzo da kati mu kori shirin su mun sha wuya, (Atiku zabin mu neh) Karo da rago akeyi, kar ku sai tinkiya, (Atiku zabin mu neh) Suna ta sata sunata kashe mu Nigeria,(Mu dauki lema muje) Ku taho mu chanja, baza mu bari su chuche mu bah, (Nigeria mun hadu) Atiku zabin mu ne, (Kudun, Arewa yau PDP take kan gaba) Da nau da naka ku zo 'a hada 'a ware gwani, (Atiku zabin mu neh) Ta yaushe kura take satar kashi banda ni, (Atiku zabin mu neh) Bakin mazuru taya zai che mu sha magani, (Mu dauki lema muje) Muna da yanchi da PDP muke marhaba,(Nigeria mun hadu) Atiku zabin mu ne, (Kudun, Arewa yau PDP take kan gaba) 'A bar kuraige kawai aikin sa barai gyada, (Atiku zabin mu neh) Kuda na tsango yana harbin mu bama fada, Atiku zabin mu neh) Atiku kunya yakeso zaya ba marar da, (Mu dauki lema muje) Allah ya tsinnai tsiyar yan tsin-tsiya tai gaba 'A chanja chanji (Eh mu chanja chanjin tsiya) Mu sake tsari, (ga ra da ja, fara koriya) 'A busa tashi (item yayi karsisiya) Wai ina dalili (kasar mu ace muna shan wuya) Mu basu kati (gara mu kori yan tsin-tsiya) Muna da partyn mu PDP mu kauche tsiya 'Akwai amana 'a PDP 'akwai tallafi, (Atiku zabin mu neh) Mu duba baya kasar nan babu mai korafi, (Atiku zabin mu neh) Atiku zai zo ya san-saita akan zahiri, (Mu dauki lema muje) Kudun, Arewa da shi kowa yake marhaba, (Nigeria mun hadu) Atiku zabin mu ne, (Kudun, Arewa yau PDP take kan gaba) Duk wanda zai ce ya bamu kudi mu wurgar da shi, (Atiku zabin mu neh) Nigeria mun wahalta muna ta yin arashi, (Atiku zabin mu neh) Atiku zamu maza, matan mu waye ya shi, (Mu dauki lema muje) Mafi bada himma, tsaro 'a kasa mu san cigaba 'A chanja chanji (Eh mu chanja chanjin tsiya) Mu sake tsari, (ga ra da ja, fara koriya) 'A busa tashi (item yayi karsisiya) Wai ina dalili (kasar mu ace muna shan wuya) Mu basu kati (gara mu kori yan tsin-tsiya) Muna da partyn mu PDP mu kauche tsiya Ba haka munkai da su bah Ba haka munkai da su bah Ba haka munkai zato bah Ba haka munkai zato bah Bazamu shirya da su bah Bazamu shitya da su bah Kuma baza 'a karai damu bah Kuma baza 'a karai damu bah Da akwai bukatar mu tubba Da akwai bukatar mu tubba Ba za su afka damu bah Ba haka munkai da su bah Baza ta kullai da mu bah Ba haka munkai zato bah Ba 'a kashe har da mu bah Ba haka munkai da su bah Ba 'a ayi kuri da mu bah Ba haka munkai zato bah Ba 'a ji kunya da mu bah Ba haka munkai da su bah Ba 'ayi tarkon da mu bah Ba hakan munkai zato bah Bamayi hawragiya bah Ba hakan mnkai da su bah Ba mai gusun ruwa bah Ba haka munkai zato bah Baza 'a tura da mu bah Ba hakan munkai da su bah Ba ayi prison damu bah Ba haka munkai zato bah Ba mayi tallar tabo bah Ba haka munkai da su bah Ba ma chi dambun kasa bah Ba haka munkai zato bah 'A chanja chanji (Eh mu chanja chanjin tsiya) Mu sake tsari, (ga ra da ja, fara koriya) 'A busa tashi (item yayi karsisiya) Wai ina dalili (kasar mu ace muna shan wuya) Mu basu kati (gara mu kori yan tsin-tsiya) Muna da partyn mu PDP mu kauche tsiya