Skip to content
Lyric
Dive
Public playlists
My playlists
Search
Sign in
Meera
Umar M Shareef
Popularity ยท Low
+
๐ณ๐ฌ Hausa ยท Original
0
0
YouTube
Searching YouTube...
Lyrics
Original
Translation
Bilingual
Meera-Meera (ahh-aha)
Meera-Meera (ahh-aha)
Meera-Meerah (ahh-ahh)
Kin shiga zuciya da raina Meera
Bani zuma ta so in sha don wakar ki zanyi yanzu
Kai na saka a zuciyata Meera
Amshi zuma ta so kasha muyi waka yanzu-yanzu
ย
Bani zuma in sha kyauta ta masoya
Za ta saka in kara zaki daga murya
In nayi baituka da kyau ke kika sanya
Za na yabe ki gimbiya ke sanadin farin ciki na
Za na yabe ka saurayi kai ne farin ciki na
Kin shiga zuciya da raina Meera
Bani zuma ta so in sha don wakar ki zanyi yanzu
Ka shiga zuciya kuryar ta ka kwanta
A gadon ka na karbi kaunar ka wacca kauna ta kafata
Ko guduma da bindiga basu cire ta
Kai sha'anin ka saurayi watarana kai miji na
Kiyi sha'anin ki yar budurwa kece farin cikina
Kai na saka a zuciyata Meera
Amshi zuma ta so sha muyi waka yanzu-yanzu
Bana ruwan ido Meera a so ke na zaba
Dai-dai da gwargwado za na kula ki babu kwaba
Muje filin cido za na tsaya bazan guje ba
Sai nayi hubba ko ban iya ba
Jarumta ta zana nuna koda zan rasa raina
Jarumta ta zana nuna saboda so da kauna
ย
Kin shiga zuciya da raina Meera
Bani zuma ta so in sha don wakar ki zanyi yanzu
Ado na tafiya waiwaye kai na waiga
Duba ina ta yin zagaye nayi yanga
Wankan da nayi ba jirwaye na saka riga
Idan na samu gu nayi shiru kai nake tunawa
Idan na samu gu nayi shiru ke nake tunana
ย
Na tausaya wa mai yin so da ba'a son shi
Kalma take da zafi kama da rushi
Ko a baki dadi soyayya ambata shi
Zo ki fada da kanki dadi zai zo kunnuwa na
Zana fadi kayi murna jindadin idanuwana
Kin shiga zuciya da rai na Meera
Bani zuma ta so in sha don wakar ki zanyi yanzu
Kai na saka a zuciyata Meera
Amshi zuma ta so kasha muyi waka yanzu-yanzu
ย