Gawuri Gawaina
Ado gwanja
Popularity ยท Low
YouTube
Searching YouTube...
Lyrics
Ado Gwanja ne
Sama
Kasa
Mata sama
Tunda rabbanane yakaleni
Ba Niger ba ko America ne ta
Takamani wallahi sai takale ni
Gaba takaimu
Baya tajasu
Chan musu
Ba Niger ba ko America ne ta
Takamani wallahi sai takale ni
Tunda rabbanane yakaleni
Ina son ku ai kunsani
Ni daku akwai kishi
Jamma'a ta akwai riba
La la waye nan
Ba Niger ba ko America ne ta
Takamani wallahi sai takale ni
Tunda rabbanane yakaleni
Allah ya kiyaye dai
Nidai nace dai
Kuzo kuji dai
Amma gani nan dai
Kasa
Sama
Mata