Skip to content
Lyric
Dive
Public playlists
My playlists
Search
Sign in
KUYI KU GAMA
Madox TBB
Popularity · Low
+
Original
0
0
YouTube
Searching YouTube...
Lyrics
Original
Translation
Bilingual
Wai ji naka
Madox
Tall black boy
Ehh
Ahh
Kar ka zageni
Kar ka yabe ni
In na lalace
Ba kai ka lalace ba
Kar ka zageni
Kar ka yabe ni
In na lalace
Ba kai ka lalace ba
Ba su da wuta basuda Aljanna (basu da wuta basuda aljanna)
In dai zagi na baya kari (baya kari)
Ba su da wuta basuda Aljanna (basu da wuta basuda aljanna)
In dai zagi na baya kari (baya kari)
Za kuyi ku gama (za kiyi ku gama)
Ba dai zagi bane (ba dai zagi bane)
Ba dai gulma bane (ba dau gulma bane)
Ba sa ido bane (ba sa ido bane)
Za kuyi ku gama (za kiyi ku gama)
Ba dai zagi bane (ba dai zagi bane)
Ba dai gulma bane (ba dai gulma bane)
Ba sa ido bane (ba sa ido bane)
Ina gefekana zagina
Ni dakai za'a rasa waye ma mai hankalin
Wa zai nada rawanin?
Wai zai raba al-amarin?
Aiki nanake babu taimako, hakane fa suke so fa su tsaida ni
Allah ne ke kare ni
Babu mai ja dani, jarumi
Babu mai kada ni
Allah ne ke kare ni
Ko mai nayi toh akyale ni
Dan cikin ba mai ciyar dani
Duniya ni kadai ne nazo
Mu kam daban-daban mu ka zo
Rike gaskiya, kar kace zaka zo da munafinci
Haka Allah ya so
Kar ka zageni
Kar ka yabe ni
In na lalace
Ba kai ka lalace ba
Kar ka zageni
Kar ka yabe ni
In na lalace
Ba kai ka lalace ba
Ba su da wuta basuda Aljanna (basu da wuta basuda aljanna)
In dai zagi na baya kari (baya kari)
Ba su da wuta basuda Aljanna (basu da wuta basuda aljanna)
In dai zagi na baya kari (baya kari)
Za kuyi ku gama (za kiyi ku gama)
Ba dai zagi bane (ba dai zagi bane)
Ba dai gulma bane (ba dau gulma bane)
Ba sa ido bane (ba sa ido bane)
Za kuyi ku gama (za kiyi ku gama)
Ba dai zagi bane (ba dai zagi bane)
Ba dai gulma bane (ba dau gulma bane)
Ba sa ido bane (ba sa ido bane)