Skip to content
Lyric
Dive
Public playlists
My playlists
Search
Sign in
Makamashi
Namenj
Popularity ยท Low
+
๐ณ๐ฌ Hausa ยท Original
0
0
YouTube
Searching YouTube...
Lyrics
Original
Translation
Bilingual
Namenj
Dashe na tokar shashi na
Ga furen sa yayi luf-luf bisa kai na
Dashi naje nayi bankwana
Babu shi cikin rai har kalbi na
Dashe na so yayi yabanya
Inuwa ta ganyen dole ta sanya
Tasa sukuni ga masoya
Inuwa ta ganyen in sun zauna
Masoyiya lale-lale
Muje gida gaida iyaye
Masoyi na duba, duba
Kaunar ka ta sa ni tsumayi
Idan kina wannan zancen
Kamar na zubda da hawaye
Hawaye
Hawaye
Makamashin rurin kauna
Yayi garwashi zai kone rai na
Ka taimaka linzami na
Zo ka agaza ya mai bege na
Ka bani zaoben ka masoyi
In saka a hannu na zan juyi
Akan ka ni bana shayi
Alkawar na dauka ni zan nuna
Cininniki ke sa shayi
Shimfida ta kauna kar kiyi sauyi
Gwalan-gwatso ni bana yi
Manufar dake rai na zan nuna
Masoyiya lale, lale
Muje gida gaida iyaye
Masoyi na duba-duba
Kaunar ka tasa ni tsumayi
Idan kina wannan zancen
Kamar na ni zubda hawaye
Hawaye
Hawaye
Makamashin rurin kauna
Yayi garwashi zai kone rai na
Ki taimaka ya mai so na
Zo ki agaza ya mai bege na
Bege na
Bege na
I say bege na
Bege na
ย