Skip to content

Siddabaru

Malam6ix
Popularity ยท Low

YouTube

Searching YouTube...

Lyrics

One two three four Go One two three four Go Malam6ix Mad oh! Kar ku ganni haka ai da kyar na koya Nai gudu nai tsalle tsalle na a baya Ni ban iya ba Allah ma ya hana karya Ba'a gane maci tuwo sai an ga gaya Eh~ me na tare muku? Me na muku? Ku ke sa ni uku, Eh~ Allah ne ya aran cokalin ku, Na ci a akushin ku, jiya ai kun ci Na ku. Ya suka gan mu da Naira - Siddabaru A ina muka samu -siddabaru Ya suka gan mu da dollar - Siddabaru A ina muka samu -Siddabaru Ya suka gan mu da kima - Siddabaru Allah ne ya bamu -Siddabaru Ba mai tona asirin mu - siddabaru Dole ku gan mu ku bar mu. Masoyana zafafa zafafa Ni naci riba fa, - siddabaru Motoci zafafa zafafa Ba mai raini fa, - siddabaru Yaron ya kama kasa Malam6ix ba wani gibi fa,- siddabaru Bafun mu zafafa mu bama Cin mara tsafta fa, - Siddabaru Siddabaru Siddabaru Siddabaru Sid sid siddabaru Allah Hore ~ Mu raba musu Allah hore mu kashe Musu, Arziki dore ~ Mu nuna musu Allah bamu Rabon mu Kar ka bar musu, Kowa jure nema Watarana Zai kama Agogona ya soma Gara Ku ajjiye tsama In Baka shirya ba ka koma Don kada ka yi nadama Harka ta kankama Yadda su kai mana sai mun rama Kar ku ganni haka ai da kyar na koya Nai gudu nai tsalle tsalle na a baya Ni ban iya ba Allah ma ya hana karya Ba'a gane maci tuwo sai an ga gaya Eh~ me na tare muku? Me na muku? Ku ke sa ni uku, Eh~ Allah ne ya aran cokalin ku, Na ci a akushin ku, jiya ai kun ci Na ku. Ya suka gan mu da Naira - Siddabaru A ina muka samu -siddabaru Ya suka gan mu da dollar - Siddabaru A ina muka samu -Siddabaru Ya suka gan mu da kima - Siddabaru Allah ne ya bamu -Siddabaru Ba mai tona asirin mu - siddabaru Dole ku gan mu ku bar mu. Masoyana zafafa zafafa Ni naci riba fa, - siddabaru Motoci zafafa zafafa Ba mai raini fa, - siddabaru Yaron ya kama kasa Malam6ix ba wani gibi fa,- siddabaru Bafun mu zafafa mu bama Cin mara tsafta fa, - Siddabaru Siddabaru Siddabaru Promix Siddabaru Sid sid siddabaru