Skip to content
Lyric
Dive
Public playlists
My playlists
Search
Sign in
Zuma
Umar M Shareef
Popularity ยท Low
+
๐ณ๐ฌ Hausa ยท Original
0
0
YouTube
Searching YouTube...
Lyrics
Original
Translation
Bilingual
Ingo zuma masoyi ingo zuma
Ingo zuma kisha ta soyayya sanan ki bani nima
ย
Ingo zuma kasha ta soyayya sanan ka bani nima
ย
Eh nafison in gani gaki
Hira inke taya ki
Bayan biyan sadaki ayiriri an daura aure
Komai kizo ki dauki
Dan babu mai hana ki
Ni zanayo rakonki duk inda zaki
Har ni dakaina nazama naki in an daura aure
Ingo zuma kasha ta soyayya sanan ka bani nima
ย
Ba'a yi mar iyaka
Mai so zai iya hauka
Bai bari ko za'a duka har igiya asa a daure
Dangi sunai mini sam barka
Suyi randa nazam taka
Tafiya hawa da sauka ni kaine wanda na dauka
Kowa ya kirani in dai ba kai bane zana tsare
Ingo zuma kisha ta soyayya sanan ki bani nima
ย
Na baki zuciyata kyauta ga tanan ki rike
Inda ya miki zaki sakita bani so ki sake
Nasan zaki bata kullawa
Anan sai tafi ma hutawa
Murna tasani rawa
Na taka nayi rawa kigani
Ni nasamu kawa soyayya nayi rawa ta gani
Ingo zuma kasha ta soyayya sanan ka bani nima
ย
Garin mu da nisa in zan zo gurinka bani gani
Kiranka na amsa soyayya taka tabi jini
Juyo da idonka ka kalle ni
Kamun murmushin ka ya doke ni
Kallon sai ya burge ni
Zai sa nayi murna ni
Kaine jarumin da zan nuna a gida ai mana aure
Ingo zuma kisha ta soyayya sanan ki bani nima
ย
Ba ta biyunki guna don kece ta daya cikin yan mata
Ba na biyun ka guna don kaine na daya kai musu rata
Zanayi miki duka abunda ya chan-chata kizam 'yar gata
Zanai maka duka abunda ya chan-chata kazam dan gata
Sai murna ranar da zan zamto ango ke koh amarya
Akwai murna ranar da zaka zamo ango ni koh amaya
Ingo zuma kisha ta soyayya sanan ki bani nima
Ingo zuma kasha ta soyayya sanan ka bani nima
ย
Ingo zuma ingo zuma
Ingo zuma ingo zuma
Ingo zuma kisha ta soyayya sanan ki bani nima
ย