Skip to content

Laifina

Nazifi Asnanic
Popularity ยท Low

YouTube

Searching YouTube...

Lyrics

To ce ta hada ni dake Soyayya ta hada mu Yau gamu a kan dokin kauna Alaka ce ta hada ni da kai Soyayya ta hada mu Yau gamu a kan dokin kauna Zuciya ta ce zan baki aro, aro Kar kuzo yan mata kun makaro, karo Babu ko sisi koh babu taro, taro A cikin rai kauna na bijiro Ni ke zan sanya daki Kudi in bada sadaki Auren mu a daura shikenan Alaka ce ta hada ni da kai Soyayya ta hada mu Yau gamu a kan dokin kauna Da idanu banga kamar ka ba ni, ni Kalaman so kai sunyi gini, gini A jiki na son ka kashi da jini, jini In ka ce "Bakayi" zana bani, bani Iri kuma kai ne taki Dauke ni mu hau kan doki Ka kai ni gidan so shikenan Alaka ce ta hada ni da ke Soyayya ta hada mu Yau gamu a kan dokin kauna Alaka ce ta hada ni da kai Soyayya ta hada mu Yau gamu a kan dokin kauna Ki sani cikin murna sosai Nima zan sa ki Bishiyar ki ta so tayo rassai, tayi daki-daki A ganyen dake jiki da sassai, ko'ina sunan ki Ni zan kare maki tattasai kar yazo sashenki Ciki ba abin mamaki Ba abinda bazanyi ba kanki Dama na fada maki tun ran nan Alaka ce ta hada ni da kai Soyayya ta hada mu Yau gamu a kan dokin kauna Soyayya ce Nake zance Nayo dace Ku duba A sirrin ce Zan ririce Ibada ce So in anyi dan Rabba Tillas inyi ma girki Abinci in baka a baki Idan munyi aure sa'in nan Alaka ce ta hada ni dake Soyayya ta hada mu Yau gamu a kan dokin kauna Yau gamu a kan dokin kauna