Skip to content
Lyric
Dive
Public playlists
My playlists
Search
Sign in
Wayyo Allah Na
OG Abbah - Topic
Popularity ยท Low
+
๐ณ๐ฌ Hausa ยท Original
0
0
YouTube
Searching YouTube...
Lyrics
Original
Translation
Bilingual
Uhn
OG Abbah ne
Oza Presido
Seh seh seh
Uhn
Abdul on the beat
DJ Abdul akan kiฤa
Samun Kudi bayan an sha wiya akwai dadi
Idan kana da kudi
Kana da aboki
Akasin haka in ka wuce suma tsaki
Mtcheww
Jikin nan akwai addu'a
Bana tsoron baki
Toh toh toh
Wayo Allah Wayo Allah na
Wayo Allah Wayo Allah na
Wayo Allah Wayo Allah na
Duniya na ban tsoro
Wayo Allah Wayo Allah na
Wayo Allah Wayo Allah na
Wayo Allah Wayo Allah na
(They don't know)
Duniya na ban tsoro
Wayo Allah na
Wani abun ne ke damu na
Ni na dafa kuma ya nuna
Nakusa da ni yake zagi na
Cha cha bayan indo na
Ni zagin su baya damu na
Bassu su yi koh a riga na
Your para no concern me
I dey my dey na dem dey find me
Ali ya san Ali
Ganewa sai mai hankali
Kutumar Bura uba
Yau akwai Bura uba
Ban balaga ba amma sai jaraba
In abincin akwai dadi sai na dafa
Wayo Allah Wayo Allah na
Wayo Allah Wayo Allah na
Wayo Allah Wayo Allah na
Duniya na ban tsoro
Wayo Allah Wayo Allah na
Wayo Allah Wayo Allah na
Wayo Allah Wayo Allah na
Duniya na ban tsoro
Samu kudinka kawai ka kashe
Kar ka bari su kashe maka
San dake nima ba mai taya maka
Ruwa na dukan ka
Su ko suna daka
In baka ci ba su cimaka
Kai da kudin ka kana haka?
Abu ma sai an sayamaka
In kasumu kawai ka kashe
Ka kashe Ka kashe Ka kashe
Ka kashe
Kutumar Bura uba
Yau akwai Bura uba
Ban balaga ba amma sai jaraba
In abincin akwai dadi sai na dafa
Kutumar Bura uba
Yau akwai Bura uba
Ban balaga ba amma sai jaraba
In abincin akwai dadi sai na dafa
Wayo Allah Wayo Allah na
Wayo Allah Wayo Allah na
Wayo Allah Wayo Allah na
Duniya na ban tsoro
Wayo Allah Wayo Allah na
Wayo Allah Wayo Allah na
Wayo Allah Wayo Allah na
Duniya na ban tsoro
OG Abbah ne
Oza Presido
Seh seh seh
Uhn
Abdul on the beat
DJ Abdul akan kiฤa
ย