Skip to content

Real Shit

The Four Horsemen
Popularity ยท Low

YouTube

Searching YouTube...

Lyrics

Hhhhh Ji mana Ku tsaya guys The four horse men Arewa sha tara This is the real shit na can baya atunii ne Atuni ne (atuni ne) Wanda baya son wanda Ya iya munafiki ne Munafiki ne (munafiki ne) This is the real shit na can baya atini ne Atuni ne (atuni ne) Wanda baya son wanda Ya iya munafiki ne Munafiki ne (munafiki ne) This is the real shit na can baya atuni ne Wanda baya kaunar Wanda Ya iya munfiki ne Kun aza jimina bata firewa dan rashin fuka-fuki ne Duk inda muka sa kafa ko babu kida biki ne Dukiya a dankare Kaji banda ma naman suya a bankare Ruwan zuma a tsantsame Rashin isasshe ne yakan sa a zuba a tankware So Kai tsaye nake zubo baituka masu tsari Na gaji da ji ana ce man see your mates ga su wane da Su wane Komi da lokacin ta wa ke yin kudi tukuru yaki zuwa kasuwa ci Allah Ya Bamu sai buda Yau kam fa ba su bani Karyan su su kaimu kasa koda bamu practice Baba be inyi komai ba komai ba mai takura man Amma Bari Kar ya Kai ga daga ambatan sunana sai jama'a suyi tsaki Kuma wakoki na a ta yayi This is the real shit na can baya atuni ne Atuni ne (atuni ne) Wanda baya son wanda Ya iya munafiki ne Munafiki ne (munafiki ne) This is the real shit na can baya atini ne Atuni ne (atuni ne) Wanda baya son wanda Ya iya munafiki ne Munafiki ne (munafiki ne) Yeah Ance Wanda Ya iya Ya Huta But I'm up and putting work soon as I hear the rooster Boy's fire, play with me kana wasa da wuta Toh dakata ka jini wait a minute The promise you won't get ready my nigga you get me (Get me) Abun na cikin jini With the bars I break free I'm like a lyrical Houdini Steady rocking clubs kamar ina koyon polo Hip Hop ain't like me... ... I've got nothing to hide that's what they don't know Bahaushe yace mace me goyon jariri bata boye nono The finish line is sighted I'm about to kill Thanking the move sign dan shine Ya nuna mun way Garin mu da Nisa but dole muma mu Kai Too busy counting money ban da lokacin munafukai (Kheeng) This is the real shit na can baya atuni ne Atuni ne (atuni ne) Wanda baya son wanda Ya iya munafiki ne Munafiki ne (munafiki ne) This is the real shit na can baya atuni ne Atuni ne (atuni ne) Wanda baya son wanda Ya iya munafiki ne Munafiki ne (munafiki ne) Word I'm presently presenting some presence to the president Elucidating every event until it's evident All my bitches love me (Truth) Because I make new money (Cash) Call me A B (Bzzzz) I can make you horny (Yum) This is the real shit na can baya atini ne Wanda bay son wanda Ya iya dama munafiki ne Irin wannan jin dadin yana zuwa da gumi ne In kaga AB na murmushi to an karya azumi ne Ashura Na kashe ta shura Ban paper da ruler inja Ayah da Surah for any type of lalura Sun ruga Ku duba ni bana papa da ruba Gaskiya tana da daci mai fadi take ma sugar Toh I pull up with my niggas in the Benz oo Suka ce Ina zaka That's right I'm back to back I got the pack I got that Bazaka Ahahahhhhh Dan adawa hattara Babe din ka tazo comment ta watsa man heart tara This is the real shit na can baya atuni ne Atuni ne (atuni ne) Wanda baya son wanda Ya iya munafiki ne Munafiki ne (munafiki ne) This is the real shit na can baya atuni ne Atuni ne (atuni ne) Wanda baya son wanda Ya iya munafiki ne Munafiki ne (munafiki ne)