Skip to content

Sass

Danmusa New Prince
Popularity ยท Low

YouTube

Searching YouTube...

Lyrics

Dan musa yazo da waka Kuskurenka malaminka Kwatanchenka hankalinka Hakurinka chigabanka Halinka arziqinka Daga state Har zuwa federal Muke qirge Roman numeral Daga single Nazama plural Sukache Legendary 5 star general Lyrics a wanke sunfita kal Kalma daya bayan daya muka yar Ya Allah yantamu a randakache "Izan nujumun kadarat" Mutum zai chucheni Sai inche Allah yasa shi yafi alheri Abunda yadameni Gani yake ya rudeni Ko bayi zamu shiga sai mun Kira sunan ubangiji Allahumma inni a'uzubika Minal kubusi walkaba'isi Lallai islamiya nan akasan Siira Har kawa'idi Kajeka ka tambaya meyasa Suke kirana "Gagare" Da barawo Da maloho Saka soko Sabaloto Da makaho Da mikano Generator Arahoto Elevator Sukato Da ronaldo Da rivaldo Da ighalo Da zagalo Da morinho Saka zero Chire zero Aje daro Tafi roro Chire zobo Ko agogonka yabachi Lokachi bayayin birki Dan kasamu Littafi Da biro kaketa zalunchi Kaje da Allahnka qadir Akwai yauma tublassara'ir Bar jidakai Ujubu da Kibir Domin khuliqa mimma'in dafiq Ko bayi zamu shiga sai mun Kira sunan ubangiji Allahumma inni a'uzubika Minal kubusi walkaba'isi Lallai islamiya nan akasan Siira Har kawa'idi Kajeka ka tambaya meyasa Suke kirana "Gagare"