Skip to content
Lyric
Dive
Public playlists
My playlists
Search
Sign in
Dan Hausa
Ado gwanja
Popularity · Low
+
Original
0
0
YouTube
Searching YouTube...
Lyrics
Original
Translation
Bilingual
Sai mai zare kan saka, kome dadi
Mai iri kan shuka, kome rintsi
Nace, "Sai mai iri kan shuka, komen dadi
Mai zare kan saka, kome rintsi"
Rana idan ta take, sai mai wanki ya samu gurbin shanya
In ka bi dai ni mu zauna, in ka kyale ni in ja in bar mu a hanya
Kowa ya sanni ya ji ni, ban ji kunyar wanda baijin kunya
Karyar mutum asalin sa, gatanar wa
Kuma su san kallar ta, gidan hausa
Ni san da na yi lisafi
Sai in tare baya wanda suka guje ni
Na zo na dau yin waka
Su ka ce, "In yi ta ma ga wa zai ji ni"
Yau ga isharar Allah
Na zama kamar zuma in tashi a bini
Baban abin mamaki, mai kyama ta yau shi yake yin nuni
Cen da makosa
Da zaka gamsu ka jini
Mallam, ka yi naka, baruwan ka da namu
Ai Rabbi ne ya nufe mu
Ko ka ki mu sai mun fada an ji mu
Haske adon alkoki
Mu kuma kalma ce adon zancen mu
Gatan zare mai saka
In ba Allah ba babu mai iya tashin barcin kasa
Harry Greek Foundation, inji mai waka rufi asiri dake
Murna ka sa a yi shoki, kuma mu yar da gona, amanar taki
Ga tankwari mai harbi, ita ko hikima dabarar yaki
Ka ga naka na ku shenka, an san asalin ka
Kuma a na kyamar ka
Sai dan hausa