Skip to content
Lyric
Dive
Public playlists
My playlists
Search
Sign in
Matar Aure
Abdul D One
Popularity ยท Low
+
๐ณ๐ฌ Hausa ยท Original
0
0
YouTube
Searching YouTube...
Lyrics
Original
Translation
Bilingual
Soyayya dan Allah muke tayi
Babu cin amana, dani da ke
Soyayya dan Allah muke tayi
Babu cin amana dani da kai
Aha kyakkyawar tafiya na shaidata, zahiri
A cikin ta da alkhairi, sabani ban so nayi
So kar kiyi mamaki nagani, na cikin sabon yanayi
Guna kin wuce wasa, komai kika ce zanayi
Zani tabatta, a cikin gidanki
Bude kofarki, fadarki in shiga
Na kwashe a domin ka na dai ko waye zai tare
Soyayya ce sanadi, gashi a yau mun zamto tare
Mai daukar so wasa, ka daina kayi kuskure
Domin a cikinsa akwai riba, na ankare
Ungo zare, karka warware
Sabon salo muka kawo, dan alkawali
ย
Na saki cikin raina, ki zauna domin na katange
Soyayya tayi girma, a raina waye zai tuge
Mun saba dani da ke, da dama sunce mun goge
Hakane ya tsumani, naji tamkar an kada bori
Ni ya zan dara nayi godiya
Ga Allah sarki yau gamu gara ba
Lallai lallai, dukkan lamarina ya zamto naka
Nice matarka, uwa a wurin duka 'ya'yanka
Ni na zabe ka, a cikin rai bawani tamkar ka
I L-O-V-E tazama taka
Darajar soyayya, baki bai fadi
Sai da a ganta a fuskannan mai alkhairi
ย