Skip to content
Lyric
Dive
Public playlists
My playlists
Search
Sign in
Gonan Ganja
Maidawa
Popularity ยท Low
+
๐ณ๐ฌ Hausa ยท Original
0
0
YouTube
Searching YouTube...
Lyrics
Original
Translation
Bilingual
Yeah
ย
Mai dawa
ย
Eh mana
Is Spyzy on the mix
Wanda baya sonki baya sona
Wanda baya shanki baya sona
Wanda baya yinki baya yi na
Wanda baya binki baya bina
Dole ne in noma gonan ganja
Dole ne inci abincin ganja
Dole ne in sha shayin ganja
ย
Kai waye? Nima ban sanni ba
Ina kake? Nima ban ganni ba
Kai waye? Nima ban sanni ba
Ina kake? Nima ban ganni ba
Ni da baba na waye girmi wani (ban sani ba)
Ni da mama na waye ya raini wani (ban sani ba)
Zan hau gajimare ko babu kwaranga
Inyi alwala sanan in kwana ina salla
Da gongwani zan hada jirgi inje Qatar
Duka wasan da za'a yi insa ร dakatar
Wanda ya ganni dan Allah ya mai dani gida
Ina flying a sama kafafuna suna kasa
Wanda baya sonki baya sona
Wanda baya shanki baya sona
Wanda baya yinki baya yi na
Wanda baya binki baya bina
Dole ne in noma gonan ganja
Dole ne inci abincin ganja
Dole ne in sha shayin ganja
ย
Kai waye? Nima ban sanni ba
Ina kake? Nima ban ganni ba
Kai waye? Nima ban sanni ba
Ina kake? Nima ban ganni ba
Inda ganja me zanyi ne da kaza da kwai?
Kuka zanyi wallahi in dai kuka bani kwai
Ku bani ganja yafi min miliyan dubu har da kwai
Ku bani ita ku daura min harda da lighter a kai
Ashe ina da yatsu a kumatuna har da kai
Zan kula da matana in ta auri mijinta
Ku gani yau don shekaran jiya bazan zo ba
Nine sarkin, kuma dokin bazan hau ba
Wanda baya sonki baya sona
Wanda baya shanki baya sona
Wanda baya yinki baya yi na
Wanda baya binki baya bina
Dole ne in noma gonan ganja
Dole ne inci abincin ganja
Dole ne in sha shayin ganja
ย
Kai waye? Nima ban sanni ba
Ina kake? Nima ban ganni ba
Kai waye? Nima ban sanni ba
Ina kake? Nima ban ganni ba
ย