Skip to content

Umar M Shareef _ Inda Rabbana _ Official Audio

Umar M Shareef
Popularity ยท Low

YouTube

Searching YouTube...

Lyrics

M. Shareefi Inda Rabbana Inda Rabbana Inda yaya ne da kannen shi Yanmata folawa suke da sun gan shi Ba na taba bari kai na kulle (um-um) Toh ga kidin rawan raba taku (eh) Wahala mai kashe babu (eh) Abu dumu-dumu babu (toh!) Ace abu damu-damu babu (wayyo!) Ana party, ana party (Cigaba da gashi sai ran sati) Ana party, qna party (Ba yarinya bace ba ta kusa kai 30) Abu ya sauwaka Da in zan shiga sai na jira an saukaka (eh!) Yanzu mun daukaka In zan fita in dau bike ko in dauka car Don mun shahara fagen duniya Gulman mu suke da mun bayyana Ana party, ana party (cigaba da gashi sai mun goge) Ana party, ana party (su muke ajimu daga nan har Chadi) Ana party, ana party (baturiya da gan ni ta kwada salati) Ana party, ana party (Ngulde ne da DJ Abbati) Gamu mun daukaka neman mu ake fa har saudiya Don mun shahara fagen duniya Gulman mu suke da mun bayyana Wai don mun fito Tsaf, tsaf,tsaf Mun fito Tsaf tsaf, tsaf-tsaf Munyi fes Gamu mun daukaka Neman mu ake don mun gagara Muna da kudin mun bama bara In kudin bai kai ba muyi kakara