Skip to content

Mama Baba

Yaks Aruwa
Popularity ยท Low

YouTube

Searching YouTube...

Lyrics

Mama Commandant General cn gaishe ki Domin hidimman Da ki ka yi cn gaishe ki oh Kokari domin gida Ba ki pasa ba Mama Dare da Rana Ki na kulla da yaran ki Mama Kin yi tallah Da zani daya Domi na Mama Idan na yi kuka Sai a ce Ina Mama Mama Idan na yi bayi Sai a ce ina Mama Mama Ina godiya Ina godiya oh Mama na Ina son ki ya Mama na cllah ya sa maki albarka Ya Mama na cllah ya sa maki albarka Ya Mama Ina Baba Wanda ya sadakar Domin yaran sa Senior Manchi Na gaisheka Baba na c lokuta da dama c Kan manta c ce an gode Baba Domin kokari Da gwagwarmaya Domin iyalin ka In babu kudin Gida Baba In babu kudin makaranta Baba In babu abinci ci Baba Baba an gode Ina godiya Ina godiya ya Baba na Ina son ka ya Baba na cllah ya sa Maka albarka Ya Baba na cllah ya sa Maka albarka Oh Baba na Baba na Ina godiya oh Mama na Ina son ki ya Mama na cllah ya sa maki albarka Ya Mama na cllah ya sa maki albarka Ya Mama