Skip to content

Matan Aure

Popularity ยท Low

YouTube

Searching YouTube...

Lyrics

Ah yaraye iye Emteey Shmurda Emini dey call me Boyskido It's Soundalicious baby Matan aure na Wacce nake nema Soyayya da ni dake Baby ya girma Matan aure na Wacce nake nema Soyayya dani dake Baby ya girma Da na same ki Hankali ya kwanta Da na same ki Zuciya ta huta Da na same ki Hankali ya kwanta Da na same ki Zuciya ta huta Ah yeah iye Yan mata Ah yeah iye Mata-ta Ah yeah iye Yan mata Ah yeah iye Mata-ta Ke kika ce mun zaki bani soyayya Idan bake toh ya zanyi da kai na? In bakya so toh a kan ki na dena Duba-duba, duba yanda na koma Kyakkyawa, kin sace zuciya ta Ke nake nema A dare koh da rana Koh so yai tsada Zan baki dukiya ta Masoyiya Key to my heart Sugar to my tea Kece tunani na Kuma ke zani bi Key to my heart (to my heart) Sugar to my tea (to my tea) Kece tunani na (tunani) Kuma ke zani bi (zani ba) Ah yeah iye Yan mata Ah yeah iye Mata-ta Ah yeah iye Yan mata Ah yeah iye Mata-ta Ke kika ce mun zaki bani soyayya Idan bake toh ya zanyi da kai na? In bakya so toh a kan ki na dena Duba-duba, duba yanda na koma