Skip to content

Masoyiya

Popularity ยท Low

YouTube

Searching YouTube...

Lyrics

Ah, ah Emini Boyskido Namenj, Ah, ah Dan shigo ki zauna Zan baki so da kauna Na dena soyayya But a kan ki zani foller Ruwan saman soyayya Be my umbrella Zinariya da Gucci bag zan baki ki sanya, oh-oh In bake masoyiya ai ni sanda ne Kin shiga zuciya kamar ruwa randa ne Kin buga zuciya kamar sautin ganga Baza ni barki ba masoyiya oh my darling In bake masoyiya ai ni sanda ne Kin shiga zuciya kamar ruwa a randa ne Kin buga zuciya kamar sautin ganga Baza ni barki ba masoyiya oh my darling Baza na barki ba (baza na barki ba) Baza na dena son ki (oh my darling) Baza na barki ba (baza na barki ba) Ni baza dena son ki ba (oh my darling) Wallahi kinyi Kuma na bi Zan zo da sauri na baki kulawa Kalaman bakin ki na da dadi Ni zanji dadi Idan ke na aura Lefe-lefe nawa ake lefe? Ni na shirya Zo ki rike ni inje Zancen har abada dake nake nufi Waka zan rera maki Kulawa zan na baki In bake masoyiya ai ni sanda ne Kin shiga zuciya kamar ruwa a randa ne Kin buga zuciya kamar sautin ganga Baza ni barki ba masoyiya oh my darling Baza na barki ba (baza na barki ba) Baza na dena son ki (oh my darling) Baza na barki ba (baza na barki ba) Ni baza dena son ki ba (oh my darling) Lefe-lefe nawa ake lefe? Baza na barki ba Ni na shirya Oh my darling Zancen har abada dake nake nufi Baza na barki ba Waka zan rera maki Oh my darling