Skip to content
Lyric
Dive
Public playlists
My playlists
Search
Sign in
Labarina Season
Salim Smart
Popularity ยท Low
+
๐ณ๐ฌ Hausa ยท Original
0
0
Listen
YouTube
1
2
3
0:00 / 0:00
Loading YouTube player...
Lyrics offset
Synced
Lyrics
Original
Translation
Bilingual
Karya bata dan ne gaskiya
Yau labarina bai kamar tasuniya ba
Karya bata dan ne gaskiya
Yau labarina bai kamar tasuniya ba
Karya bata dan ne gaskiya
Yau labarina bai kamar tasuniya ba
Abinda zai faru dani
Allah shine masani
Amma in nai tawakali shi zai kubutar dani
Abinda ido na bai gani Allah na sane dashi
Rayuwar nan sai a hankali zaka fahimce zamani
Nema na tare da samu
Sai in dai hakuri bai wadaci zuciya ba
Zan tafi amma ku tina dani (labarina)
A addu'o'o ku sanya har dani (labarina)
In na dawo kuyi maraba dani (labarina)
In ban dawo ba hakuri kuyi tanadi (labarina)
Bacci sam ba namune ba
Kaddarar muce wanan bamu tsalekewa
Tsautsayi ya chanjan labarina
Fargaba ta sauyan labarina
Dogon buri ya kare labarina
Na daga hannu sama na sare labarina
Allah inka kashe ni ma ba komai
In kuma kabar ni da rai shima ba komai
Rana zafi inuwa kuna
Banda Allah wazai agaza min
ย