Mai Gida
ZAKI DAN YAYA
Popularity ยท Low
Listen
YouTube
0:00 / 0:00
Loading YouTube player...
Lyrics offset
Synced
Lyrics
Sonka ne matsayi
Janadin matsayi
Shehu Sha matsayi
Maulaya na tuba
Da kai na zo farko
Ka yi min ฦarko
Gidanka na leฦo
Maulaya ban kaiba
Futuhin wanene wai in sanka babana
Futuhi na yi yabo tun ana ta zagina
Gashi yanzu yabon ya zamo abincina
Shi nake yi har ranzuwa makwancina
Ya Muradi, begenka na yi min daษi
In na yi shi anan take sai in yo ฦaudi
Kai nake kallo
Baba Sha kallo
Sun yi mana holo
A yanzu mun ษullo
Waini ake cewa bana sonka Maulana
ฦararsu na kawo a gabanka sarkina
Karษi baitin nan naka ne, Masoyina
Zaki ษan Yaya da Rabi'u ษan Gata
Mai gida Ahmadu yarwa Na tuba
Sonka nake, son da ba zan yi wa kowa ba
Ehh
Ya mai gida Ahmadu yarwa Na tuba
Sonka nake, ba zan yi wa kowa ba
Ehhh
Mai gida Ahmadu yarwa Na tuba
Sonka nake, son da ba zan yi wa kowa ba
Ehh sonka nake Ahmadu, zuciya na kuka
Begenka nake a cikina
Za ka ba ni mafaka
Ina da kai bayanka Shehi wa zan ษauka
A bar batun girma, wa ya zo shi ba kai ne ba
Mai gida Ahmadu yarwa Na tuba
Sonka nake, son da ba zan yi wa kowa ba
Eh Shehi ne mai agawasu arzikin hadara
Mai gyara komai ne, a cikinsa na yi tazara
Abul Muradi ya shugaba, mai kyan sura
Ka kira ni komai, ni na sani ban canza ba
Mai gida Ahmadu yarwa Na tuba
Sonka nake, son da ba zan yi wa kowa ba
Shugabana ษan Aliyu sirrin Rabba
Kai na gani asufa, Shehi batun yau ba
Ni a kai na tsaya ban yi ma tamka ba
Haqqal haqiฦati Ahmadu ne, ban boye ba
Mai gida Ahmadu yarwa Na tuba
Sonka nake, son da ba zan yi wa kowa ba
Da sonka na yi ado, ya ba zan gadara ba
Ni naka ne a sonka, riฦe ni, na yi duba
ฦofar wilaya daga kai ba a yi ma tamka ba
Almar'u man ahabba
Baฦi na yi gadoba
Na tuba
Yaya zan yi hadara ce take ta tsara karatu
Tilas idan na yi hadda zan bi dar mai sutu
Ahmadu ne shi na gani ake ta rubutu
A kanka babu abin da Shehi ba a ce min ba
Mai gida Ahmadu yarwa Na tuba
Sonka nake, son da ba zan yi wa kowa ba
Wallahi ni son Shehi ne yake cazani
A zuciyata na ji Ahmadu yana kare ni
Kaina riฦe Ahmadu, gani ฦara riฦe ni
Ba abin da bai zo sufa da ismi ba
Mai gida Ahmadu yarwa Na tuba
Sonka nake, son da ba zan yi wa kowa ba
Ban taษa jin rayuwa tana da zafi ba
Sai kai rashin mahaifa na uwa da uba
Da rashin jagora wanda zai azaka a turba
Me ya kai wannan amsarta Baba canza ba
Na tuba
Alhamdulillah ni dai ina da mai dubani
In na karkace Maulaya ne yake sa ni
Zan yi alfahari, Ahmadu ne yake da gani
Kaso mai sonka na san ba zai zamo laifi ba
Mai gida Ahmadu yarwa Na tuba
Sonka nake, son da ba zan yi wa kowa ba
Na yi ladabi a gabanka ne zan cire hula
Kai ka tsaya min na wucewa mai yin maula
Shehi Salisi ษan Baffah, godiya madallah
Don Al-Ali ฦofar gidansa nake duba
Na tuba
Soyayya ce tasa na yi bege
Soyayya ce, ku bari in waige
Ba Naira ba
Ba dollar ba
Ba euro ba
Ba pound ba
Ba don mulki ba
Ba don sarauta ba
Ba don nasaba ko shura ba
Ba don izza ba
Ba don fari ba
Ba don duniya ba da abin duniya ba
In da duniya ne ba zan fara ba
Ko na fara ma ba zai dore ba
Ni dai burina soyayya ce
Kullum suturata soyayya ce
Cikin ruhina akwai ka masoyi
A cikin maganata akwai ka masoyi
Suna ฦusheni a kanka masoyi
Suna zagina a kanka masoyi
Futuhati Baba ga aikina
Futuhati Baba ga baitina
Ina kishinka
Ina ฦaunarka
Ga zakinka ga Dan Gata
Nan za a huta a cikin yabo, a yi min uzuri
Na ฦune mai rauni yake ta fama shi iri
Rabi'u Umar mai yabo ne yake albishiri
Dan Gata ne yaron zakin Futuhati Baba