Skip to content

A Sha Ruwa

Adam A Zango
Popularity ยท Low

Listen

YouTube

0:00 / 0:00
Loading YouTube player...
Lyrics offset
Synced

Lyrics

A sha ruwa ba ruwan giya ba ruwa na kwalba A sha ruwa ba ruwan giya ba ruwa na kwalba Kowa yayi tangadi da gangan ni ba ruwana A Zango na bugo kidan mata Isah na Gombe zo kaduka ganga ta Allah kaban sa'a ma akan matan Maza kuma ko a kasuwa mufafata Ataka rawa a girgiza mata ai ta rangwada Babu fada bare a sasanta Maza ke zanzaro Mata a warwaro Ayye ayyero kidana sai mai taro Na ce, "Asha ruwa ruwan soyayya da kauna" Idan akayo ruwan dala zan sa a aljihu na Mace mai leshi ta fi mai atamfa Kun ga wanzami ke gujewa jarfa Shi kau me san inuwa ake wa rumfa Mai gudun mutuwa shi take wutar fa In kana son waka kaban dala rafa Rawa in tattaro bigalo in tuntsuro Sabon salo na kirkiro mata ku yi gogolo Asha ruwa ba ruwan giya ba ruwana kwalba Kowa yayi gyangyadi burin gaya banni baya Ayya kai In an hade a filin taro Mata suke rawa Maza sauraro Kai! Matan bikinga na ban tsoro Sun dau wankan ashobe wasu sun Gwaggwaro Sun ci ado da kwalliya sun saka warwaro Ba mai rigar aro ba mai shakka gwaggwaro Kuyi rawar arayyaro Gayun ku su finziro Asha ruwa ba ruwan giya ba ruwa na randa Kowa tabiyewa ganguna na ni ba ruwana Ayya kai Asosa Asosa Asosa Asosa Asosa Mai ganga bani tamburan girma In wake dama da hagu masu alfarma Idan ka ganni biki akwai tuwon girma Ni ne Adam Zango nan mazan fama Na tsara wakata nake karantawa Eh mata ku yunkuro Maza ku zaburo Ku dun ku tattaro Kuyi zubar ingararo Ayo rawa kuyo rawa na soyayya Da ba kiyyaya Wadda taji dadin ganguna na tazama amarya Asha ruwaba ruwan giya ba ruwa na kwalba Asha ruwa ba ruwan giya ba kowa yayi