Taraki Aminu
Sani Aliyu Dandawo - Topic
Popularity ยท Low
Listen
YouTube
0:00 / 0:00
Loading YouTube player...
Lyrics offset
Synced
Lyrics
Ni zani in gano turaki Aminu w maza na sarkin zazzau to
Ni zani in gano turaki Aminu w maza na sarkin zazzau
Yau Allah shi maka sarkin zazzau
Ka gaji hankuri, kara matsawa gadon ga sai ka gashi
Katsinawa, Barebari, Mallawa
Bakin diyan sarautan zazzau
Duk mai jiran gado baza karayu kasan ga in an ganka
Ni zani in gano turaki Amina w maza na sarkin zazzau
Gurnanin zaki aka shakka
In yayi yunkuri sai kaga yan yarayara duk sun kwanta
Ni zani in gano turaki Aminu w maza na sarkin zazzau
Turaki mai taimakon Musulmin Allah
Duk wanda yattawo turaki yana taimokon shi in ya ganshi
Ni zani in gano turaki Aminu w maza na sarkin zazzau
Turaki kabani kyautan doki
In zaka ban kuma sa a kirawoni baba sai na zaba
Yan sarki sun raina mutane
Yan sarki sun raina mawaka
Sun mai shemu bamu san komi ba
In za su bamu kyautan doki wai su ramamme suka bamu
Ko wanda bai dani shi ta Hawaye yana bugan mai mara
Ni zani in gano turaki Aminu w maza na sarkin zazzau
To in zaka bani sai na zaba
In naga bai yi min turaki ina ko sakin nan garkan ka
Baba idan zaka bani sai na duba
Ina ga bai yi min turaki ina ko sakin shi nan garkan ka
Ni zani in gani turaki Aminu w maza na sarkin zazzau
Turaki mai taimakon Musulmin Allah
Duk wanda yattawo turaki yana taimokon shi in ya Gandhi
To Allah ya Jikan kan gida shehu
Dimin shi ya sani ga hayya
Yace mini mamman sani
Mamman dawo kama sana'a
In Allah yaso ya yarda
Muzamu taimaka maka kullum
In waka tasamu kayi ta
In bata samu ba kai ta sana'a
Shine ni ke ganin ban da masuyi jahanmu bayan Shehu
Ni zani in gana turaki Aminu w maza na sarkin zazzau
Matukan Allah ya buda ma
Tai maki al'umma suji dadi
In da ranka suce ka kyauta
In ma baka ace kyauta
Kowa yi taimako Jallah yana taimakan shi har yayan shi
Ni zani in gano turaki Aminu w maza na sarkin zazzau
Nuhu babajo Sani ya gode
Ko yaushe ya ganan bayi bari in wuce shi sai ya bani
Nuhu babajo Sani ya gode
Ko yaushe ya ganan bayi bari in wuce shi sai ya bani
Ni zani in gano turaki Aminu w maza na sarkin zazzau
Walin zazzau na gode mai
Sai inyi godiya saboda turakiwan maza na sarkin zazzau
Dan Galadiman zazzau ya kyauta
Sai inyi godiya saboda turakiwan maza na sarkin zazzau
Iyan zazzau Sani ya gode mai
Sai inyi godiya saboda turakiwan maza na sarkin zazzau
Sai inyi godiya saboda turakiwan maza na sarkin zazzau
Sai inyi godiya saboda turakiwan maza na sarkin zazzau
Ni zani in gano turaki Aminu w maza na sarkin zazzau
Dan madamin zazzau na gode mai
Sai inyi godiya saboda turakiwan maza na sarkin zazzau
Hassan Katsina Sani ya gode
Sai inyi godiya saboda turakiwan maza na sarkin zazzau
Turaki mai taimakon Musulmin Allah
Duk Wanda yattawo turaki "KAI" yana taimokon shi in ya fan shi
Ni zani in gano turaki Aminu w maza na sarkin zazzau
Gurnani zaki aka shakka
In yayi yunkuri sai kaga yan yara yara duk sun kwanta
Katsinawa, Barebari, Mallawa
Bakin diyan sarautan zazzau
Duk mai jiran gado
Baza karayu kasan ga in ya ganka
Ni zani in gano turaki Aminu w maza na sarkin zazzau
Yau Allah shi maka sarkin zazzau
Ka gaji hankuri Kara matsawa gadon ga sai ka haushi
Ni zani in gano turaki Aminu w maza na sarkin zazzau