Ibrahim & Khadija
Danmusa New Prince
Popularity ยท Low
Listen
YouTube
0:00 / 0:00
Loading YouTube player...
Lyrics offset
Synced
Lyrics
Soyayya bata karewa
Zubunci ba shi yankewa
Kadunci ba abun soba
Kusanci ya fi dacewa
Amana ta yi kamar riga
Ba kuwa zai sanya ba
Khadija rike angbanci
Ki adana shiki alikinta
Khadija rike sirri shi
In ya zamo mata ki zamo zara
Khadija ba da zuza ba
Har zuciyar ki fara cetas
Ibrahim na kibiyan su
Har abada babu wayewa
Soyayya in ta zama kauna
Ta ci ciki duka gurbinta
Iya kwalliya, iya dariya
Khadija sanjala, Khadija yar fara
Khadija saigi da sadaji amiya
Da zuciya daya ta shiki sharawa
Ibrahim kai kadai abun takai da dai
Duka jiki da rai ta baka ka ji dai
Ibrahim duniya ya ce ke da ya
Ya ke so kuma bai goyi komai ba
Zai zama kariya a gwan jikin jiya
Dan ku Ibrahim war warai da jan zama
Shi sauna gaskiya ba inda zai buya
Khadija ta haifa Ibrahim ka bata
Khadija jin yi a fannin komai ma
A kyautin kai a ce mijin son kuwa
Khadija ce yin wajen da ake nema
Ba ne na fada ba Ibrahim ne yake iya
Khadija in ta yi adonta wa gankallo
Ta taka marmu da na jurai jinjawa
Khadija bata daga murya in ta lahira
Khadija lallai jin yi da banda yan mata
Khadija bata a inda ake gulma
Ko ta ta nan ba za ta furta komai ma
Ko an ta bata fa bata ce wa komai
Khadija kun Allah na ta gadda kai kara
Khadijum maza ka zo Ibrahim
Am ko gurin Khadija
Kuwa yagan ka ya san cewa
Kai ne mijin Khadija
Kan dariyan maza Ibrahim
Mata walle dan amana
Ka samu yar kuwa soyayya
A cikinta kun kafada
Ka ce duniyar da ba da ni
In har an cire Khadija
Dan autan maza Ibrahim
Ya Allah zare da gona
Kai hodiya wurin Allah
Ibrahim ka na da saha
Iya kwalliya aduba
Ibrahim ne mijin Khadija
Madakium maza suruka
Ibrahim ne mijin Khadija