Skip to content

Tabarin So

Nura M. Inuwa
Popularity ยท Low

Listen

YouTube

0:00 / 0:00
Loading YouTube player...
Lyrics offset
Synced

Lyrics

Ku gyara zama zana fada muku yau wasa an fara Shinya rubutu hidima da kudi sai in an tara Nayi rawata tai kyan kalla amma raira Mai iya zance komai zai furta sai ya gyara Shi gizo karya a kasan shi dayi magi ya kara Gamu biki wanda ado mai kyau wane yar mora Dan hidiman yau dole ka nema kudi Inda zuma na gamsa dauka madi San ya ido inda wata gefe zaka zaka gano zara Dole ruwa za ya fito a jikin baure an sara Shi rufa laya na badukku ne duba shi wajan kira Za kaga kwaya a ciki na gyada inde ka bara Neman