Skip to content
Lyric
Dive
Public playlists
My playlists
Search
Sign in
Salma Bankwana
Nura M. Inuwa
Popularity ยท Low
+
๐ณ๐ฌ Hausa ยท Original
0
0
Listen
YouTube
1
2
3
0:00 / 0:00
Loading YouTube player...
Lyrics offset
Synced
Lyrics
Original
Translation
Bilingual
Bankwana wayyo Salma tai bankwana
Bankwana wayyo Salma tai bankwana
Kinyi maani bankwana salma kan rashi naki nai kuka
Bazanaji dadi ba tinda nai jira baki dawo ba
Saboda akwai dadi randa an rabe kuma sai kuka
Cibi kuwa duk rintsi baya 'boyuwa a gurin wanka
So yabi jini 'bargo ratsa jijiya yashigo harka
Nai al-'kawarin aure salma ban rike wata bayanke
Nazamke kin zama ni dole in tuna da batun farko
Gini muka dakko mun tsara dan zaman mu yayo 'karko
Muna karar juna nidake fa tin ba'ayo baiko
Kinajin tausai na bakiman miya da bakin wake
Tsan-tsa ta nagartarki yau tasa bana kula 'yan mata
Surar kinidan na tuno wacce ta tsaya naga muninta
Na raina kalamanki yanzu suka juya 'kwa'kwalwata
Yawan yin zancen ki shikasa wadansu su 'dau haske
Gudun duniya naki shiyasa nadau ilimi nima
Tarayya ta tareda ke Salma ta hanani nayi kirma
Kinaji kiki gani Salma baki zama da 'kawar gulma
Irinki akwai wahala wanda duk ya sama sai ya rike
Rashinki akwai haushi yasakan tabo a cikin zuci
Na tizira nai nisa banijin kira sanadin 'kunci
Dare ya zamo rana banda lokacin nayo bacci
'Kiris nazamo kurma yadda kunnuwa basujin take
Nasan haka ba makawa sanda kikazo muyi bankwana
Yasa najito sanki tinda da kika damu muso juma
Idan ajali yazo dole ki wuce ko ba sona
Da ciwo ko babu banda yadda zanga kin mike
Sai yanzu nasan cewa so yakan zamar da mutum gwarzo
Nadaina ganin haske duk idanuwa na sunyi hazo
In na gwada zan rintsa nai tayin ganinki kina ta gizo
Na 'dau babban ciwo sai raban tsawon rai zan warke
Kukan da nake kullum ya sakani nayo nazarin baya
Idan aka aike mu duba tafiyar mu akan hanya
Bakya iya kallona shiyasa nasanki gwanar kunya
An sanki da tarbiyya guna maddadinki akwai sake
Ki zauna damana koda yaushe banida kokanto
Abinda nake mantawa ke kike tuna mani na manto
Gareki danai magana babu ja atake kikance toh
Da baki gabana walla ban barin haka ko tsinke
Naso wannan rana wacce gunki zana zamo bango
'kasaitar 'ya 'ya na zamu mori ribar na hango
Kece kika kaini sama tinda babu ke 'kasa na durgo
Ba mai sharen kuka dukda ma hawayen sun narke
Inada dalilina wanda zaya lillibe laifina
Guda kike kinfi dubu wallah bakida tamka a gurina
Dan na rike Al'kawari babu maiyimaji gugar zana
Ke kin tafi kin barni babu wanda zan kaiwa kuke
Sa'i naki Yazo nayi addu'a kuma sai nazo
Ko na cire tsamma inda duk naji murya sai nazo
Ta tabbata bakya nan sai abin yazama kwakwazo
Sani da dubaruna babu tafiyar dana soki
ย