Skip to content
Lyric
Dive
Public playlists
My playlists
Search
Sign in
So (Love)
Ahmerdy
Popularity ยท Low
+
๐ณ๐ฌ Hausa ยท Original
0
0
Listen
YouTube
1
2
3
0:00 / 0:00
Loading YouTube player...
Lyrics offset
Synced
Lyrics
Original
Translation
Bilingual
Is Ahmerdy
Don adah
Ga tanan doguwa
Yarinya kyakkyawa
Na sameki nayo zara, na kerta kowa
Ga tanan doguwa
Yarinya san kowa
Na sameki nayo zara, na kece kowa
Gani nan na taho
Gani nan nazo
Zo zan baki so
Kin ban bani so
Zamuyi soyayya
Toh gani nan na taho
Gani nan nazo
Zo zan baki so
Kin ban bani so
Zamuyi soyayya
Zan baki so
Kemah ki bani so
Zan baki so
Soyayya jigon kauna
Dandali na fara ganinta (fara ganinta)
Ita da kawanta
Na kamu da so har kauna
Cikin zuciyana kin kwanta
Ba shiri nayi gunta
Nai salama ki dan fuskanta
Nace, amince mu dan zanta
Cikin zuciya kin kwanta
Ke nagani na biyo
Yar fulani na muje kiwo
Sai ki dama mun fura da kindirmo
Miyette Allah nazamo fulo, dan fulo
Ke nagani na biyo
Yar fulani na muje kiwo
Sai ki dama mun fura da kindirmo
Miyette Allah nazamo fulo, dan fulo
Oo oo oo oo oo oo oo
Dan filo
Dan filo
Dan filo
Dan filo
Dan filo
Dan filo
Zan baki so
Kemah ki bani so
Zan baki so
Zan baki soyayya
Zan baki so
Kemah ki bani so
Zan baki so
Zan baki soyayya
Oo oo oo oo oo oo oo
Oo oo oo oo oo oo oo
Zan baki so
Kemah ki bani so
Zan baki so (mix masters)
Zan baki so
Zan baki so
Kemah ki bani so
Zan baki so
Soyayya jigon kauna (kauna)
ย