Skip to content
Lyric
Dive
Public playlists
My playlists
Search
Sign in
Imran
Boyskido
Popularity ยท Low
+
๐ณ๐ฌ Hausa ยท Original
0
0
Listen
YouTube
1
2
3
0:00 / 0:00
Loading YouTube player...
Lyrics offset
Synced
Lyrics
Original
Translation
Bilingual
Emini Boyskido
Beatsmith X
Zulaiha
Taci kwalliya kuzo ku ganta
Zulaiha
Ta fito gida da yan uwanta
Zulaiha
Yarinya ce mai kyan halitta
Zulaiha
Mai ilimi ce da tsafta
Imran yana farin ciki Yayi dace
Zulaihat tana ta murmushin anyi aure
Lale lale amarya lale lale
Lale lale amarya lale lale
Imran and Zulaiha
Muna taya ku murna
Allah baku zaman Lafiya
Farin ciki da kauna
Taka taka amarya Zulaiha
Taka lafiya amarya Zulaiha
Imran da Zulaiha
Muna taya ku murna
Allah baku zaman lafiya
Farin ciki da kauna
Taka taka amarya Zulaiha
Taka lafiya amarya Zulaiha
Sannu jagora
Agaida Imrana
Ka kulawa
A tunawa
Da kauna
Kana da alheri
Baka bin kowa da sharri
Zulaiha ta zam madubi a idonka
Biki yayi biki gidanku naga mutane Iyye
An taru dan bikin manya ne
Dan muna farin ciki
A'a ba bakin ciki
Zulai na dariya
Ta zam amarya
Imran and Zulaiha
Muna taya ku murna
Allah baku zaman lafiya
Farin ciki da kauna
Taka taka amarya Zulaiha
Taka lafiya amarya Zulaiha
Imran da Zulaiha
Muna taya ku murna
Allah baku zaman lafiya
Farin ciki da kauna
Taka taka amarya Zulaiha
Taka lafiya amarya Zulaiha
Baban amarya
Ibrahim Haris
Muna addu'a
Allah jikan ka
Maman amarya
Indo haris
Muna gaisuwa
Muna gaisheki
Baban ango
Aliyu Abdulhamid
Muna gaisuwa
Baba muna gaisheka
Maman Ango
Aishatu Hamidu Modibo
Muna gaisuwa
Mama muna gaisheki
Aisha
Fa'iza
Da maryam da Abba
Muna gaisheku
Fadila
Da Nasreen
Ibrahim
Muna gaisheku
Yan uwan ango
Muna gaisheku
Sultan
Muna gaisheka
Al-ameen
Muna gaisheka
Salim dukanku muna gaisheku
Imran yana farin cikin yayi dace
Zulaihat tana ta murmushin anyi aure
Lale lale amarya lale lale
Lale lale amarya lale lale
Beatsmith X
ย