Yesu a Sakiya
Ezra Jinang
Popularity · Low
Listen
YouTube
0:00 / 0:00
Loading YouTube player...
Lyrics offset
Synced
Lyrics
Oh hallelujah
Oh hallelujah
Oh oh
Oh hallelujah
Oh hallelujah
Oh
Ban damu ba
Bege na yana nan daram
Ko menene idona ya gani
Akwai yesu a sakiya
Ban damu ba
Begena yana nan daram
Ko menene idona ya gani
Akwai yesu tsarkiya
Ban damu ba
Ban damu ba
Begena yana nan daram
Ko menene idona ya gani
Akwai yesu sakiya
Ko menene
Idona ya gani
Ko menene
Kunnuwa na sunji
Ko labari mara dadi tazo
Akwai yesu a sakiya
Ko a lokaci na tsanani
Ko da gwaji ne mai zafi tazo
Ko ma kwarin mutuwa
Akwai yesu a sakiya
Ko a saman garwashin wuta
Ko rundunan yaki ne sun auko
Koma a ramin zakuna
Akwai yesu a sakiya
Ban damu ba
Ban damu ba
Bege na yana nan daram
Ko menene idona ya gani
Akwai yesu a sakiya
Ban damu ba
Begena yana nan daram
Ko menene idona ya gani
Akwai yesu sakiya
Ban damu ba
Ban damu ba
Begena yana nan daram
Ko menene idona ya gani
Akwai yesu sakiya
Aljihu na ko babu kudi
Rumbuna ko babu hatsi
Ko akwai bukatar gaggawa
Akwai yesu a sakiya
Ko a cikin zafin fatara
Ko na juya ba mai taimaki
Bazan taba yin fargaba ba don
Akwai yesu a sakiya
Ko a saman garwashin wuta
Ko rundunan yaki ne sun auko
Ko ma a ramin zakuna
Akwai yesu a sakiya
Ban damu ba
Ban damu ba
Bege na yana nan daram
Ko menene idona ya gani
Akwai yesu a sakiya
Ban damu ba
Begena yana nan daram
Ko menene idona ya gani
Akwai yesu tsarkiya
Ban damu ba
Ban damu ba
Begena yana nan daram
Ko menene idona ya gani
Akwai yesu sakiya
Oh
Oh hallelujah
Oh hallelujah
Oh
Ko menene idona ya gani
Ko menene kunnuwa sunji
Ko labari mara dadi tazo
Akwai yesu a sakiya
Ko a lokaci na tsanani
Ko da gwajin ne mai zafi tazo
Koma a ramin zakuna
Akwai yesu a sakiya
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu a sakiya
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu a sakiya
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu a sakiya
Ban damu ba
Bege na yana nan daram
Ko menene idona ya gani
Akwai yesu a sakiya
Ban damu ba
Begena yana nan daram
Ko menene idona ya gani
Akwai yesu tsarkiya
Ban damu ba
Ban damu ba
Begena yana nan daram
Ko menene idona ya gani
Akwai yesu sakiya
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu a sakiya
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu a sakiya
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu
Akwai yesu a sakiya
Ko a saman garwashin wuta
Ko rundunan yaki ne sun auko
Koma a ramin zakuna
Akwai yesu a sakiya
Ko a cikin offishi na ma
Koma a cikin gida ma
Koka taba saman gadona
Akwai yesu a sakiya