Skip to content

Na Zaune

Prince Na kasheep
Popularity ยท Low

Listen

YouTube

0:00 / 0:00
Loading YouTube player...
Lyrics offset
Synced

Lyrics

Prince production Yadda na zaune bazaiga gariba Haka maiso baiga zamaba Daga zuciyar yaro babba Babu inda bai samu guriba So taimakeni kiban yarda Don guna kinfi kudi tsada Kinga dashenda kikai mini yayi huda Na rusuna agabanki kamar wada Nidai kinmin nagama qarqare zabina Keche farko qarshe kinji muradina Ke daganina kinsan nagama kamuwa Arai da jikina sonki yana dada yaduwa Tun a mafarki mukakai ga matakin shakuwa Kuma dana farka muka dora so yayi qulluwa Ba dabaara shigarso bazaka tareshi ba Akwai larura chireshi bazakayi yanzu ba Ina gadara dake don banga irinki ba Diri da sura mata basu daraki ba (Nidai kinmin nagama qarqare zabina) (Keche farko qarshe kinji muradina) Ahhhh Kazamanna turmi sha daka Labule asirin cikin daka Inda kakirani dole zan zaka Kai mai muqami nee Kintafi da zuciyata duka Dolene namiki wasu baituka Cikin amon daza nayo na raka Kalmomin sonee Nabaka kaina jininmu dakai yayi haduwa Taho muzauna a tare mu qare rayuwa Domin kai min nagama qarqare zabina Kaine farko qarshe kaji muradina Kumini uzuri Bani jin bari Nayi nazari Abinda hadari Indai nabari Narasata zanshiga damuwa Nima kai min nagama qarqare zabina Kaine farko qarshe kaji muradina (Nagama qarqare zabina) Amjad records